Sanarwar da ƙungiyar ta fitar, ta ce a yanzu Ben Dawson ne zai amshi jagorancinta a matsayin mai horaswa na rikon kwarya, kafin naɗa sabon mai horaswa. Korar ta Cooper da Leicester ta yi dai, ya biyo ...