West Ham United za ta karbi bakuncin Arsenal a wasan mako na 24 a gasar Premier League ranar Lahadi. Arsenal tana ta ukun teburi da maki 49, ita kuwa West Ham mai maki 36 tana ta bakwai a teburin ...
Arsenal ta yi ban kwana da Carabao Cup a bana, bayan da ta sha kashi a gidan West Ham United da ci 3-1 ranar Laraba. Wasan farko da Declan Rice ya fuskanci tsohuwar kungiyarsa West Ham, tun bayan da ...
West Ham United ta dauki Europa Conference League, bayan da ta ci Fiorentina 2-1 ranar Laraba a Prague. Hakan ya kawo karshen shekara 43 rabon da kungiyar da ke buga Premier League ta dauki wani ...